ha_tq/1ki/10/28.md

226 B

Daga ina aka kawo dawakan Sulaiman?

An kawo dawakan Sulaiman daga Masar da kuma silisiya.

Daga ina ne Sulaiman ya sayo kowanne ɗaya daga cikin Dawakan Sulaiman?

An sayo kowane Karusa shekel ɗari shidda na kowanen su.