Ina ne Sulaiman ya tara mahayan dawakansa da kuma na karusan sa?
Sulaiman ya tara mahayan karusan sa da kuma na dakan kan sa a cikin Yerusalem.
Menene Sarkin Yayi da itacen sida?
Sarkin ya maidaa itacen sida suka zama da yawa kama itacen ɓaure suke a cikin fadamar.