ha_tq/1ki/10/23.md

261 B

Menene Sulaiman ya nema daga Sulaiman?

Dukan duniya sun nemi Sulaiman don ya ji hikimar Allah a zuciyar sa.

Menene ya nuna wa baƙin Sulaiman su kawo masa?

Baƙin da suka zo wuri sun kawo guziri irin su zinariya, da azurfa, da kayan yaji da kuma haraji.