ha_tq/1ki/10/18.md

467 B

Menene Sarkin ya yi da wani babban dakalin mulki na hauren giwa ya shafe shi da zinariya mafi kyau.

Sarkin ya yi wani babban kursiyi da dakali mafi kyau na zinariya.

Menene ke kusa da dakalin mukin sa mai hanun ajiye hanu da sarkin yayi?

Shan ƙwai ne can sama tsaye kusa da dakalin mulkin sarki da sarki ya yi.

Menene ke tsaye kusa da dakalin sarki da ke kuda da matakalai shida ?

Zakuna guda biyu ne ke tsaye kusa da dakalin mulkin sarki da sarki ya yi.