ha_tq/1ki/10/08.md

248 B

Menene yasa Sarauniya Sheba ta ce wa bayin Sulaiman masu albarkane?

Sarauniya Sheba ta ce wa bayin Sulaiman masu albarkane saboda suna jin hikimar sa.

Yaya ne Yahweh ya nuna wa Israila ƙaunarsa?

Yahweh ya nuna wa Sarki Sulaiman ƙaunar sa.