ha_tq/1ki/10/03.md

241 B

Tambayoyin Sarauniya nawa ne Sulaiman ya amsa?

Sulaiman ya amsa dukan tambayoyin sarauniya Sheba.

Yaya ne Sarauniya Sheba ta yi lokacin da ta ji hikimar Sulaiman?

lokacin da Sheba ta ga hikimar Sulaiman ba wani ruhu da ke a cikin ta.