ha_tq/1ki/09/12.md

284 B

Menene Hiram ya zo ya gani daga Taya?

Hiram ya zo ya ga birnin da Sulaiman ya ba shi?

Menene Hiram ya kira biranen da Sulaiman ya ba shi?

Hiram ya kira biranen da Sulaiman ya bashhi Kabul.

Zinariya awo nawa ne hiram ya ba Sulaiman?

Hiram ya aika da na talent 120 ga sarki.