ha_tq/1ki/09/10.md

279 B

Menene ya faru a ƙashen shekara ashirin?

A ƙarshen shekara ashirin, Sulaiman ya gama ginin haikalin Yahweh da kuma fãdar sarki.

Da menene Hiram sarkin Taya ya ba Sulaiman?

Hiram Sarkin taya ya tanadar wa Sulaiman da dukkan itacen sida, da itacen fir, da kuma zinariya.