ha_tq/1ki/09/08.md

294 B

Menene mutane za su ce lokacin da Yahweh ya wuce a gaban haikalin?

Muṭane za su ce"menene yasa Yahweh zai yi wa wannan ƙasar da kuma wanna gidan haka?"

Menene yasa Yahweh ya kawo masifa?

Yahweh zai kawo masu wannan masifa saboda sun juya wa Allahn su baya sun kuma bauta wasu alloli.