ha_tq/1ki/08/59.md

300 B

Menene Sulaiman yake so dukan mutanen duniya su sani?

Sulaiman yana so dukkan mutanen duniya su sani cewaYahweh ne Allah kuma bawani Allah kamarsa,

Menene Sulaiman ya ce wa mutanensa su yi?

Sulaiman ya faɗawa mutanensa cewa su ajiye zuciyar su da gaske su kuma bi farilai da kuma umurnin sa.