Bayan ya gama dukan adu'o'insa, Sulaiman ya tshi tsaye ya kuma albarkaci dukan taron Israila da murya mai ƙarfi.