ha_tq/1ki/08/51.md

419 B

Daga ina ne Yahweh ya ceci mutanen sa?

Yahweh ya ceci mutanensa daga masarawa kamar cikin tanderu.

Menene Sulaiman ya roƙi Yahweh ya yi lokacin da ya yi kuka a gare shi?

Sulaiman ya roƙi Yahweh ya buɗe idon sa ga buƙatacin su ya kuma saurare su.

Menene yasa Yahweh ya raba mutanen Isra'ila daga duniya?

Menene yasa Yahweh ya raba mutanen Isra'ila daga duniya don su zama na sa su kuma sami alkawarin sa.