ha_tq/1ki/08/49.md

176 B

Menene Sulaiman ya roƙi Yahweh ya yi lokacin da mutanen sa suka yi adu'a a gareshi?

Sulaiman ya roƙe Yahweh ya gafartawa mutanen sa ya kuma nuna masu jinƙan sa a kan su.