ha_tq/1ki/08/46.md

337 B

Menene Yasa abokan gãban Israila za su ɗauke su zuwa bauta a ƙasar su?

Abokan gãban su za su kwashe su bauta zuwa a ƙasar su saboda Yahweh ya fusata da Isra'ila ya kuma bada su a hanuwan maƙiyan su.

Menene Isra'ila suka ce a ƙasar maƙiyan su?

Isra'ilawan za su ce,"mun yi wauta da kuma zunubi. Mun kuma yi halin mugunta."