ha_tq/1ki/08/41.md

345 B

Menene yasa baki suka zo daga ƙasashe mas nisa?

Baƙi za su zo daga ƙasashe masu nisa saboda sunan Yahweh.

Menene Yasa Sulaiman ya roƙi Yahweh ya yi ga dukan abin da baƙin suks roƙe shi ya yi masu

Sulaiman ya roƙi Yahweh ya yi ga dukan abin da baƙin suks roƙe shi ya yi masu domin dukan mutane su san suna ka su kuma ji tsoronka?