ha_tq/1ki/08/39.md

225 B

Menene yasa Sulaiman ya roƙi Yahweh ya saurari mutanensa daga sama Yakuma gafarta masu?

Sulaiman ya rƙi Yahweh ya saurari mutanen sa da ga sama don ya gafarta masu, su kums za su ji tsoron sa dukan kwanakin su a ƙasar.