ha_tq/1ki/08/35.md

152 B

Menene yasa za a rufe sammai kuma ruwan sama ba zai zubo ba.

Za a rufe Sammai kuma ruwan sama ba zai zubo ba saboda mutanen sun yi zunubi ga Yahweh.