ha_tq/1ki/08/33.md

139 B

Yaushe ne abokan gaban Israila za su yi nasara da su?

Abokan gaban Israila za su yi nasara akan su lokacin da suka yi wa Yahweh zunubi.