Menene Sulaiman ya yi adu'a Yahweh ya yi?
Sulaiman ya yi adu'a Yahweh ya sa idanunsa Ysu kasance a kan haikalin dare da rana.
Daga Ina ne Yahweh zaya riƙa saurare lokacin da Israilawa zasu kira bisa gare shi?
Yahwew zai surare su daga sama ne, inda yake zaune.