ha_tq/1ki/08/03.md

217 B

Wanene Ya ɗauki akwatin alkawarin Yahweh?

Firistoci ne suka ɗauki akwatin alkawarin Yahweh.

Menene a ka miƙa Hadaya a gaban Yahweh?

Sarki Sulaiman ya miƙa hadaya tummaki da bijimai waɗanda basu ƙidayuwa.