ha_tq/1ki/08/01.md

320 B

Menene yasa Sulaiman ya tara shugaban nan Israilawa a gaban sa?

Sulaiman ya tara duka shugabanin Mutanen Isra'ila a gabansa don a kawo akwatin alƙawarin Yahweh cikin birnin Dauda.

Su wanene suka taru a gaban Sarki Sulaiman a lokacin bikin?

Duka mutanen Israila ne suka taru gaban Sarki Sulaiman a lokacin bikin.