Sulaiman ya sa a cikin ɗakin ajiya dukan zinariya, azurfa da kayan ɗaki ya sa su a cikin ɗakin ajiya a gidan Yahweh.