ha_tq/1ki/07/20.md

118 B

Menene aka ƙara a kan saman kawane ginshiƙi?

Akwai 'yan kwararo-kwararo guda ɗari biyu a kan kowane ginshiƙin.