ha_tq/1ki/07/11.md

188 B

Layi nawa ne aka yi da sassaƙaƙƙun duwatsu da kuma katafaren ɗakin taron da ke kewaye da fãdar?

Katafaren ɗakin taron da ya ke kewaye da fadar na da layi uku na sassaƙaen dutse.