ha_tq/1ki/06/37.md

123 B

Har tsawon wani lokaci ne Sulaiman ya ɗauka don ya gina haikali?

Sulaiman ya ɗauki shekara bakwai yana gina Haikalin.