ha_tq/1ki/06/21.md

201 B

Menene Sulaiman ya yi amfani da shi wurin dajiyar cikin haikalin da kuma bagaden wurin da yafi tsarki.

Sulaiman ya yi dajiyar dukan cikin haikalin da kuma bagaden wurin da ya fi tsarki da zinariya.