ha_tq/1ki/06/19.md

146 B

Menene Sulaiman ya gina wuri mafi tsarki a cikin gidan?

Sulaiman ya shirya wuri mafi tsarki a cikin gidan don a ajiya akwatin akawari a wurin.