# Menene Sulaiman ya yi anfani da shi ya gina bangayen ciki na gidan?
Sulaiman ya amfani da falankai ya gina bagayen ciki na gidan.