ha_tq/1ki/06/09.md

215 B

Menene Sulaiman ya yi wurin rufe Gidan?

Sulaiman ya rufe gidan da matokarai da kuma kataki.

Yaya ne aka jingina ɗakuna gefe da ainahin gini?

ɗakunan da ke gefe an haɗa su da ainahin ginin da katakon sida.