ha_tq/1ki/05/13.md

244 B

Mutane nawane sulaimam ya sa aikin dole a cikin Israilawa?

Sulaiman yana da mutum dubu talatin da ya aka sa su aikin dole. a cikin Israila.

Wanene Sulaiman ya sa a kan dukan maikatan dolen?

Sulaiman ya sa Adoniram dukan ma aikatan dole.