Sulaiman ya ba Hiram auwo dubu ashirin na alkama da kuma awo ashirin na mai kowace shekera.
I, akwai salama tsakanin Hiram da Sulaiman kuma sun yi wa juna aƙawari.