ha_tq/1ki/05/04.md

122 B

Menene Yahweh ya faɗawa Dauda?

Yahweh ya faɗa wa Dauda,"ɗan ka da zan kafa kursiyin ka zai gina haikali don sunana"