Yowab yace masa ba zaka fito daga cikin Haikalin nan ba zaka mutu akan bagade.
Sulaiman ya ce wa Benaiyah ya yi kamar yadda Yowab ya ce masa.