ha_tq/1ki/02/28.md

225 B

Ina ne Yowab ya je don ya gudu daga sulaiman?

Yowab ya gudu zuwa alfarawar Yahwe ya kuma ɗauki ƙahonnni daga kan bagade.

Menene sarki Sulaiman ya aiki Benaya ya yi wa Jehaiada?

Sulaiman ya aiki shi don ya kashe shi.