ha_tq/1ki/02/08.md

225 B

Menene shimai ya yi wa Sarki Dauda?

Shimai ya ya zazage Saarki Dauda.

Menene Sarki Dauda ya gaya wa Shimai?

Dauda ya gaya wa Sulaiman cewa kada ya bar Shimai ya fita daga horo, amma ya kawo shi a cikin kabari da jini.