ha_tq/1ki/02/01.md

251 B

Menene Sarki Dauda ya ce wa ɗan sa Sulaiman?

Dauda ya ce wa ɗan sa Sulaiman cewa ka ji tsoron Allah ka kuma yi masa biyyaya.

Menene Yahweh ya yi wa Dauda alƙawari?

Yahweh ya yi alƙawari cewa ba zai taɓa rasa mutun aka kursiyin Israila ba.