ha_tq/1ki/01/24.md

302 B

Menene yasa Natan Anabin ya zo ziyartar Sarki Dauda?

Anabi Natan na son ya faɗa wa sarki Dauda cewa Adonijah na kafa kansa a matsa yin Sarki ba tare da Sanin sarki ba.

Wace tambaya ce Natan ya yi wa Dauda?

Natan ya tambayi dauda cewa Adonijah zai mulki bayan sa kuma zai zauna akan kujerar sa.