ha_tq/1jn/05/16.md

313 B

Menene ya zama tilas wa mai bi ya yi idan ya ga ɗan'uwansa yana zunubin da ba na zuwa ga mutuwa ba?

Ya zama tilas ma mai bi wanda ya gan ɗan'uwansa ya na zunubi wanda ba na zuwa ga mutuwa ba ya yi masa adu'a don Allah ya ba wa ɗan'uwansa rai.

Menene duka rashin adalci?

Duka rashin adalci shine zunubi.