ha_tq/1jn/05/09.md

190 B

Menene duk wanda bai yi ĩmanĩ da kuma shaidar Allah game da Ɗansa, ya maida Allah?

Duk wanda bai yi ĩmanĩ da kuma shaidar da Allah game da Ɗansa ba, ya na zamar da Allah makaryaci.