ha_tq/1jn/05/06.md

191 B

Ta wane abu biyu ne Yesu Almasihu ya zo?

Yesu Almasihu ya zo ta ruwa da jini.

Wane abubuwa uku ne suke shaidar Yesu Almasihu?

Ruhu, ruwa, da kuma jini duka suke shaidar Yesu Almasihu.