ha_tq/1jn/04/19.md

341 B

Ta yaya mu ke iya kauna?

Muna kauna domin Allah ya kaunace mu a farko.

Wane irin dangataka ne mutum da ya ƙi ɗan'uwansa ya ke da shi da Allah?

Wanda ya ki ɗan'uwansa ba zai iya kaunar Allah ba.

Waɗanda suke kaunar Allah ya zama tilas su kaunace waye kuma?

Waɗanda suke kaunar Allah ya zama tilas su kuma kaunace ɗan'uwansu.