ha_tq/1jn/04/17.md

190 B

Waɗanda suka kasance a cikin kauna da kuma cikin Allah za su sami wane hali ne a ranar shari'a

Waɗanda suka kasance cikin kauna da kuma cikin Allah za su sami amincewa a ranar shari'a.