ha_tq/1jn/04/04.md

120 B

Wanene Yahaya ya ce shine ruhu mafi girma?

Ruhu mafi girma shine wanda ke cikin masubi, yafi ruhohin da ke a duniya.