ha_tq/1jn/04/01.md

419 B

Me ya sa Yahaya ya gargaɗi masubi kada su yadda da kowane ruhu?

Yahaya ya gargadin masubi domin akwai annabawan ƙarya da suka shiga duniya.

Ta yaya za ka iya sani idan ruhun Allah na magana?

Kowane ruhu da ya ke shaidan Yesu Almasihu ya zo a naman jiki na Allah ne.

Wane ruhu ne bai yi shaidan cewaYesu Almasihu ya zo a naman jiki?

Ruhun makiyin kristi ba ya shaidan cewa Yesu Almasihu ya zo a naman jiki.