ha_tq/1jn/03/23.md

317 B

Wane umarni da ga Allah Yahaya ya tuna wa masubi?

Yahaya yana tuna wa masubi game da umarnin Allah na yin ĩmanĩ da sunan Ɗansa Yesu Almasihu da kuma su kaunace juna.

Menene Allah ya ba wa masuby don su sani Allah na kasencewa a cikinsu?

Allah ya ba wa masubi Ruhu don su sani Allah na kasancewa a cikin su.