Ta yaya za mu san menene kauna?
Mun san menene kauna domin Almasihu ya ba da ransa domin mu.
A lokacin da akwai ɗan'uwa mai bukata, ta yaya ne mai bi zai nuna kaunar Allah?
A lokacin da akwai ɗan'uwa mai bukata, mai bi zai nuna kaunar Allah ta wurin taimakon sa da abubuwa na duniya.