ha_tq/1jn/03/01.md

391 B

Menene Uba ya ba wa masu bin sa domin kaunarsa?

Uba ya ba su sunan 'ya'yan Allah.

Menene zai faru da masubi a lokacin da Almasihu zai bayyana?

A lokacin da Almasihu zai bayyana, ma su bi za su zama kamar Almasihu, kuma za su gan shi kamar yadda ya ke.

Menene kowane mai bi da ya ke begen Almasihu ya kamata ya yi wa kansa?

kowane mai bi da ya ke begen Almasihu ya tsarkake kansa.