ha_tq/1jn/02/27.md

236 B

Menene halayen da za a same wanda suka kasance cikin Ɗan a lokacin da Almasihu zai bayyana a zuwan sa?

Wadanda suka kasance a cikin Ɗan za su sami ƙarfin hali kuma ba za su ji kunya ba a lokacin da Almasihu zai bayyana a zuwansa.