Menene Yahaya ya gaya wa masu bi su yi domin su kasance a cikin Ɗan da kuma cikin Uban?
Yahaya ya gaya wa masu bi su kasance a cikin abubuwan da su ka ji da ga farko.
Menene alkawarin da aka ba wa masubi daga Allah?
Allah ya ba wa masubi alkawarin Rai na har abada.