ha_tq/1jn/02/18.md

223 B

Ta yaya ne Yahaya ya ce ya san cewa wannan karshen sa'a ne?

Ya ce ya san cewa wannan karshen sa'a ne domin maƙiyan Kristi da yawa sun rigaya sun zo.

Manene Yahaya ya ce ya na zuwa?

Ya ce maƙiyin kristi ya na zuwa.